Wasu daga cikin matasan Zaria, sun nuna rashin amincewarsu kan nada Dr. Ahmad Nuhu Bamalli, a matsayin Sarkin Zazzau na 19, suna masu bayyana wanda suka so ace shi ne aka ba Sarkin Zazzau bayan mutuwar Dr. Shehu Idris.
https://t.co/eCmoX7ltBo
Unfortunately, our society has low tolerance for those who fail. In fact, many success stories start with failure. Failure makes you tougher. It helps to redirect you in the right direction. Embrace failure for it’s a sign that you’re trying & that’s good enough for the Almighty!