We wish to formally inform you that Hack KATSINA application portal is now live and accepting applicants. To apply follow : https://t.co/cISX6ncCFh #HackKatsina
Da misalin karfe 2 na ranar yau zamu tattauna da yar jarida Jamila Kabiru Fagge (@JKFagge) akan "Wanzuwar #LabaranBogi Cikin Harshen #Hausa" a wannan shafin na mu. Manufar mu ce wayar da kan mutane kan illolin labaran karya dan ganin an daina kirkira ko yada su @JibrinIbrahim17