@AbbaM_Abiyos Amma na raina ma Jaafar Jaafar da wannan dan jaridar wallahi. Tambayoyin da ya kamata suyi masa kwata kwata basu yi masa ba, kamar sun dauki side already. In ka saurari gayennan da kyau zaka gane maganarsa ba gaskiya a ciki. Amma dai daukar doka a hanu ba mafita bace.
@Supheey I believe it has to do with native speaking parlance. For eg. in Hausa, "ALHAJI" is commonly pronounced as "Alaji" or even "Alai" by most Kano business men. Even in english there are words that are pronounced differently by native speakers like "c'mon" inst of "come on"
@toplevl@DrJoeAbah Khalid, i always wonder how they deliberately deceive people. There is an intent there to mislead the public. How can you waste your time just to buy replicas. Are they the only shopping site? It doesn't happen in Amazon, Alibaba, jumia etc
General Ibrahim Babangida and Lieutenant-General Sani Abacha (middle) during a field exercise with (L - R) Air Vice-Marshal Nura Imam, Colonel Chris Garuba, Major-
General Garba Duba, Major-General Joshua Dogonyaro, Colonel Abdullah Sarki Mukhtar, and Colonel Anthothy Ukpo, 1980s
I’m ready TODAY if any of my peers are 🙏🏾
We save the money in a bank until we perfect the papers to run it. (I can’t do it alone)
Imagine if 2 of us drop 50million each that’s 100 million.
• If 10 of us can drop 25million each that’s 250 million
• If 50 of us can drop 15 million each that’s 750 million
• If 100 of us can drop 5/10 million each that’s 500 million/ 1 Billion
We can start with this, with proper policy documentation (I scribbled a few for years now). Once the money is paid back we recycle, fund more businesses and keep the cycle going. Every successful business gives birth to another.
It’s very possible (yes people will try to take advantage of it) but it’s possible.
AREWA AKWAI MATSALA, AREWA NA BUKATAR GYARA
Bansan cewa haka ‘yan Arewa mukeda karfin ruruta wuta a kan abu mara amfani haka ba sai yanzu. Mu dai ‘yan Arewa ne, amma abin takaici sau da yawa mu kan zama mastalar kanmu. Maimakon mu maida hankali kan abubuwan da zasu kawo ci gaba da gyara rayuwar al’umma, sai mu shagaltu da shirme da shirirta.
Yadda muka dauki zafi da hayaniya kan maganar shinkafa ya nuna irin karfin da muke da shi wajen tayar da magana. Amma abin tambaya shi ne: me yasa ba ma amfani da wannan karfi wajen matsa lamba kan manyan matsalolin da suka addabi yankinmu, musamman matsalar tsaro?
Da ace irin wannan hadin kai da zafin magana da muka nuna kan maganar shinkafa, mun mayar da shi kan matsalar tsaro, ilimi, talauci, da rashin aikin yi, da tuni mahukunta sun fahimci cewa dole su dauki mataki cikin gaggawa. Amma saboda sun san sau da yawa mu kan dauki zafi ne kan abubuwan da basu da muhimmanci, shi yasa ba sa daukar koke-kokenmu da muhimmanci yadda ya kamata.
Lokaci ya yi da mu ‘yan Arewa zamu sake nazarin kanmu.
Lokaci ya yi da zamu daina bata lokaci kan abubuwan banza.
Lokaci ya yi da zamu mayar da hankali kan makomar yankinmu.
Mu dage wajen:
•Fadakar da juna kan muhimman matsaloli.
•Neman mafita kan matsalar tsaro.
•Karfafa ilimi da wayar da kai.
•Bukatar shugabanci nagari da gaskiya.
•Kare mutuncin al’ummarmu da makomar ‘ya’yanmu.
Idan muka hada kai muka maida hankali kan abinda ya dace, babu shakka Arewa za ta iya tashi ta gyara kanta.
@Babasadieq Maganarka gaskiya ce dubu bisa dubu. Abin takaici ne kwarai yadda musamman matasa ke shagaltuwa da abubuwa marasa amfani ga rayuwarsu. Shiyasa shuwagabanni suke cin karansu babu babbaka. Da irin wannan tsokacin ya kamata a rika farkar da alumma. Muna godiya
@whitenigerian I always wonder about this dragging nonsense. I dont seem to understand, as in how does it work? Like do i have to see the dragging forcefully? Or must i even open the app? This thing no be daily prayer o! Ahh!
Ramadan Kareem to all those observing around the world.
The United family wishes you a peaceful and blessed holy month ❤️☪️
مانشستر يونايتد يهنئكم بحلول شهر رمضان المبارك 🌙
كل عام وأنتم بخير 🙏🏻