اللهم صل على محمد
وعلى ال محمد كما صليت
على ابراهيم وعلى ال ابراهيم
أنك حميد مجيد
اللهم بارك على محمد
وعلى ال محمد كما باركت
على ابراهيم
وعلى ال ابراهيم
أنك حميد مجيد
Magana ta gaskiya kafin na saurari wannan bayani na Prof. Har a raina ina ganin laifin Prof. Amma wannan Bayanin nashi ya canza min tunani kuma na gamsu 100% ba son zuciya ne yasa Prof. ya ajiye shugabancin masallacin ATBU ba.
Kuma ina da yaƙinin duk wanda yake son gaskiya idan ya saurari wannan bayani shima zai gamsu.✍️