Wayne Rooney on Pep Guardiola vs Arteta with 5 games to go in Apr 2026.
"Arsenal will win all them games.. Man City's fixtures are a little bit more difficult.. Everton might take a couple of points off them."
City dropped 4 pts- Everton & Bournemouth.
Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. Wallahi dole muji tsoron Allah mu daina ɓarna. Malamin nan ya bada labarin yanda ambaliyar Maiduguri ya zama al-khairi ga wasu saboda tono layu da daga ƙaburbura da ɓata sihiri wanda yasa wasu suka samu sauƙi harda wanda ya haukace tun 1979.
2011: Anderlecht ➡️ Chelsea—$17M
2013: Chelsea ➡️ Everton—$4M (loan)
2014: Chelsea ➡️ Everton—$40M
2017: Everton ➡️ Man Utd—$95M
2019: Man Utd ➡️ Inter—$83M
2021: Inter ➡️ Chelsea—$127M
2022: Chelsea ➡️ Inter—$9M (loan)
2023: Chelsea ➡️ Roma—$7M (loan)
2024: Chelsea ➡️ Napoli—$33M
$415M has been spent on Romelu Lukaku 💸
❌ 11 points behind in La Liga.
❌ Out from the Champions League.
❌ Did not win the Copa del Rey.
❌ Did not win the Super copa España.
A disastrous season for Barcelona..
Daman na gayamuku tinda (Abdallah Amdaz) ya faɗi gaskiya kuma ya fara tona asirin abinda ke faruwa a cikin masana'antar KANNYWOOD toh tabbas sai sun ƙullace shi da sharri.
Wallahi sana'ar FILM da Nanaye ba sana'a bace duk wanda yace zai taɓa aƙidar su akan suji tsoron Allah su gyara baɗalar da suke sai sunci mutuncinsa koda kuwa Malamin Addini ne.
Ya ubangiji Allah idan sunada niyar gyara ka basu ikon yi, idan kuma burinsu su hallakar da 'ya'yan al'ummar Musulmi ya ubangiji Allah ka tarwatsa su.