@UTDAhmard A nan ɗin ma za a iya samu, amma gaskiya sai irin unguwani marasa hanya. Ka ga layi wanda inda za a yi gobara, motar fire service ba za ta shiga ba. Kai har Adaidaitasahu ba ta iya shiga. Amma a waje mai hankali, ba za a samu a haka ba. Inda nake son fili, 14M aka yanka plot.🤭