Illar Bawai kinmu Mu Masu Mauludi Bane Mudama Munce maku In kunso Maulidi kanku kukayiwa inma kunki Maulidi Ku kuka jiyo, Illar shine Kaji A ranka Manzan Allah Mutum ne kamar Ka Ko kamar kowa har Ka dinga inkarin abunda akace akansa. Billahilazim kayi Wasa sai Ka Shiga Wuta!!!
Wai Yanzu We can get someone with a thinking that all those people that gathered to celebrate the our beloved prophets birthday (Maulud) will go to hell right?
BAƘIN CIKIN MAGAUTA (SAW)
Sallalahu Alaika Wa Sallam
Barka da zuwa silar arziƙi
Barka da zuwa adon khaliƙi
Barka da zuwa cikar sabiƙi
Barka da zuwa faɗin naɗiƙi
Barka da zuwa shafi'ul wara
Barka da zuwa jamalil ƙura
Barka da zuwa mabuɗin hira
Barka da zuwa dalilis-sira
Barka da zuwa Nabiyyul-huda
Barka da zuwa baharun-nada
Barka da zuwa jamamun-nida
Barka da zuwa haikalun-nada
Lale-lale da Nuruz-zalam
Lale-lale da khairul-anam
Lale-lale da aynin-na'am
Lale-lale da Badarut-tamam
Lale-lale da Ruhus-salam
Lale-lale da Kaful-kiram
Lale-lale da Saqaful-kamal
Lale-lale da Babul-wisal
Lale-lale da Jimul-jamal
Lale-lale da Fa'ul-fi'al
Lale-lale da Ruhul-fu'ad
Lale-lale da Watadul-ibad
Lale-lale da Aynar-rashad
Lale-lale da Fatahul-inad
Lale kuma marhaban Marhaba
Lale kuma marhaban Shugaba
Lale kuma marhaban Jagaba
Lale mai yaye duk fargaba
Lale mai lamunin cigaba
Lale mai arziƙi mai zuba
Lale mai ba da kyautar rabo
Lale Babus-salam sha yabo
Ya wanda ba mai bauta ba dalilinka ba
Ya wanda ba wani mai rai ba da ruhinka ba
Ya wanda ba a tashi ba da tashinka ba
Ya wanda ba mai magana ba da harshenka ba
Ya wanda ba mai kallo ba da kallonka ba
Ya wanda ba mai ji in ba da kunnenka ba
Ya wanda ba mai karɓa ba ta hannunka ba
Ya wanda ba mai tafiya ba da motsinka ba
Ya wanda ba mai gunji ba da zancenka ba
Ya wanda ba a yarda ba da yardarka ba
Ya wanda ba wata hanya ba ta ƙofarka ba
Ya wanda babu ɗabi'a ba ta koyinka ba
Ya wanda ba addini wanda ba naka ba
Ya wanda ba wani haske ba tajallinka ba
Ya wanda ba wani aike ba na hannunka ba
Ya wanda ba aiki mai kyau da ba naka ba
Ya faruwar fararru shugaban shugaba
Ya yunƙurin ƙudira na gaban iyakar gaba
Ya tajallin Allah da sakan ba zai barka ba
Ya gaskiyar magana ba a ƙagi mai baka ba
Mai rai da rayawa da rabo mafarin uba
Ya wanda ba Allah in ba maƙaginka ba
Ya wanda ba ya yi in ba da himmarka ba
Ya wanda ba ya karɓa ba ta hanyarka ba
Amincin Allah ya tabbata ga wanda da zuwan sa duk kaunu ta haskaka.
Aminci ya tabbata ga wanda ya zama rahama ga duk wanda ba Allah ba.
Aminci ya tabbata ga wanda Zati ke mai salati.
Aminci ya tabbata ga Sayyida Amina da Sayyid Abdullahi Dalilin zuwan bayyanar sa ﷺ.
Muna farin ciki da zuwan ka ya shugaba ﷺ 😍Albarkan Wannan Dare Allah Ka Biya Mana Buqatun Mu Komai Yawansu, Ka Yaye Mana Damuwa karama Da Babba, Muna Tawassulli Da Girman Sayyidatuna Aminatu Da Sayyidina Abdullahi Ka Amsa Mana Innaka Alai Kulli Shai'in Qadeerun !!!
Barka da Sauka Annabin Allah
Barka da Sauka Gatan Halitta
Barka Da Sauka badadayin Allah
Sannu da zuwa Dan Abu Bawan Allah
Taka daidai Duniya Taka
Dan Aminatu Haihuwar Asubahi
Barka da Sauka Manzan Allah Na ❤️
Alhamdulillah, up and grateful. 🤍
If you're still alive and in good health, be grateful to Almighty Allah. Every new day is a blessing and another chance to do good.
Alhamdulillah, always. 🤲
Tasu'a & Ashura Reminder
June 24, 2026 — Tasu'a (9 Muharram)
June 25, 2026 — Ashura (10 Muharram)
Mark your calendar and don't miss the reward of fasting on these blessed days.
May Allah accept our fasting and forgive our sins. 🤲
#ashura#islam#viral#fyb#al_madhloob_ng