19-10-2020 βοΈ
Wasu Daga Cikin Membobin Tafiyar Nasarar Nan Wato SHAGALI GIDA GIDA π³π¬,
Mun Samu Nasarar Wakiltar Mai Gian Mu Rt Hon Aminu Abdullahi SHAGALI,
A Wajen Ta'aziyyar Rasuwar Matar Yayan Ibrahim Dantata A Garin Samaru, Muna Rokon Allah Ya Jikan Ta Da Rahamah.
Sabon gari sai ajiyar Allah
Wacce bata rubewa ballantama amanta da ita
Lokaci yayi amma ba na mutuwa ba
Hon Yusuf salihu shaka
Allah ya tabbatar da alkairi