23-10-2020 โ๏ธ
Da Safiyar Nan Mun Samu Damar Wakiltar Mai Gidan Mu Dr Aminu SHAGALI @abumuhibba
A Wajen Ta'aziyyar Alh IDI MAI NIKA, Wanda Ya Rasu Kwana Bakwai Da Suka Gabata,
Allah Yajikan Shi, Ya Albarkaci Abinda Ya Bari, Yabamu Ladan Ta'aziyya, Allah Yasa Mu Cika Da Imani.
Rt Hon Aminu Shagali Phd
The Speaker Ever Had In The History Of Kaduna State, May Allah Continue In Protecting Guiding And Uplifting Him Nd His Political Carreer.
@abumuhibba @KADAssembly
19-10-2020 โ๏ธ
Wasu Daga Cikin Members Na Tafiyar Nasarar Nan Wato SHAGALI GIDA GIDA ๐ณ๐ฌ,
Mun Samu Nasarar Wakiltar Mai Gian Mu Rt Hon @abumuhibba SHAGALI,
Wajen Ta'aziyyar Rasuwar Matar Yayan Dantata A Garin Samaru, Allah Ya Jikan Ta Da Rahamah.
ยฉ SHAGALI GIDA GIDA.