JUPITER EXCHANGE A SAUKAƘE GA SABABBIN ƳAN CRYPTO
KANA SABON SHIGA A CRYPTO KUMA BA KA SAN JUPITER EXCHANGE BA?
@JupiterExchange SHINE MAFI SAURI, MAI RAHUSA, KUMA MAI SAUKI MANHAJAN SIYE DA SIYARWA A SOLANA BLOCKCHAIN. ⤵️
Don haka idan ka ga meme mai dariya daga Jupiter,
ko thread da ya koya maka wani abu mai mahimmanci…
Eh, Studio ne ya ƙirƙira shi.
Ana ƙarfafa shi da kwakwalwa, coffee, da ɗan hauka kadan
Kana mamakin yadda @JupiterExchange ke daɗaɗa mutane kullum a yanar gizo?
Wannan aikin Jupiter Studio ne zuciyar kirkira da nishadi.
Daga memes, bidiyo, threads,