@muness_s@PendingUstaz Bashida laifi. Saboda shi Kayan sallah hurumine na iyaye. *Amma abu daya y hau kansa. Ya bi kan kannenta da kudin yawon sallah. #Allah ne mafi sani!!
@Albarkaj1 @SheikhMendex_ @PendingUstaz Amin man. Bawani abu ana gamawa kaga duk al umma sai mu dukufa da sitta shauwal da azumin nafila Allah y kawo mana zaman lfy.