@Miqdad_Jnr Masha Allah, This is what we voted for to shape our education, infrastructure, health, we remain loyal to you sir our own digital Chairman keep it up sir, our vote awaits you
@Miqdad_Jnr@dikko_radda Chairman ya kamata ka sanya shi saman hanya kaman be san abinda ya kamata ya dinga yi ba gaskiya, Malan Dikko kullun aiki yake Amma @MSIngawa kaman beda lokacin posting ayyukan Malan Dikko
@MSIngawa@Makintamie Gaskiya ya fadi maka, ya kamata ka dinga sanya aikin da Malan Dikko keyi a katsina, this is the right time you should be posting the Governor work