Innalillahi wa'inna ilaihim raji'un, sunyi hadari ya rasu a assibitin Tsafe, A taimaka a yada ko Za'a gano danginsa...
Yanzunnan hukumar assibiti gwamnati dake Tsafe ta tuntubi gidauniyarmu ta (Mashkur charity Foundation) akan mu taimaka mu yada wannan hoto ko Za'a gano yan'uwansa
Wani dake cikin motar da tabbatar Muna da cewar an daukoshi daga yankara ne Kuma sunji yana waya da wani akan cewar idan yashigo gusau zaikirashi su hadu, bayan sunyi hadari an nemi wayarsa anrasa ba,ayi minti biyu ba da kawoshi assibiti Allah yayi masa rasuwa
Abisa muke rokon yan'uwa musulmi su taimaka su yada wannan hoto domin agano yan'uwansa cikin sauki suzo su sauki gawarshi,
Domin Karin bayani a tuntubi gidauniyar Mashkur charity foundation 07034638905
Allah ya gafarta mashi yasa agano danginsa cikin sauki Amin.