@Abubakar_isah16@Waspapping_ In aiki bai fito ba sai a koyi sanaβa kamar dinki, gyaran waya, aikin solar, cctv installation da sauransu wallahi mutum ya iya wannan bazai tsaya bata lokacin neman aiki ba
@Auwalgy1998@Waspapping_ In aiki bai fito ba sai a koyi sanaβa kamar dinki, gyaran waya, aikin solar, cctv installation da sauransu wallahi mutum ya iya wannan bazai tsaya bata lokacin neman aiki ba