Kebance sha biyar ga watan Sha'aban da azumi ko sallah ko nuna wani abu na fifiko akan sauran kwanaki bidi'a ce batazo a sunnah ba, 🤲 Ya Allah ka tsaremu daga Bidi'a da sharrin bidi'a.
Raddi ga mutun bayya nufin kunyi gaba sabani da babu shiri har abada ko abokin fada bane, sanida haka in zakayi wa mutun raddi yazama manufarka neman gyara ne sannan bada cin mutunci da kuma batanci.
Cikin rayuwa akwai jarrabawa ta kowani fanni da kuma nasara akarshe ga masu hakuri, duk halinda kashiga kace Inna lillahi Wa Inna lillahi Raju'uun (Mu daga Allah ne kuma gareshi zamu koma).
#MuhdAlbarnawi
Mutane yawan aiki suke gani babu ruwansu da aikin yanda Allah yakeso ne ko a'a,
Amma Allah yana ganin aikin yadace da abinda ya umurcemu ne, kuma domin sane mukayi ko a'a.
#MuhdAlbarnawi