Disturbing video showing the moment a suspected ritualist was allegedly caught with a shrine inside his room, amid claims that he turned a woman into a snake. 😳😱
'Yan Nijeriya sun shiga ruɗani da mamaki gami da laluben amsoshi bayan fitowar bayanai kan wata badaƙalar kafa hukumar bogi a ƙarƙashin Ofishin Shugaban Nijeriya. Yaya aka haihu a ragaya? Ku kalli bayani kan batun.
ALLAH SARKI: Matsalar Genotype ta kawo cikas ga soyayyarsu a daidai lokacin da ake shirin aure.
Sun shafe lokaci suna soyayya, amma sai lokacin da suke shirin aure suka yi gwajin jini, inda aka gano Genotype ɗinsu bai zo daya ba.
An ce lamarin ya jefa su cikin baƙin ciki har yakai amaryar ta yayyaga takardar sakamakon gwajin.