@HonAbdullahiM12 Kai GOVERNOR....... Dan asara ne wlh ku jam'iyyar ku bata san Mlm ba kuma bata san Sarki ba kuma bata san Dattijo ba,haka halin ku yake ba yaro ba babban halin ku guda mai shekaru 70 da mai shekaru 20 bakuda mutunci. To Allah yayi mana maganin ku da abun da yafi zama alkhiri