I told one of my successful friends I love his lifestyle… bro didn’t even think twice — he just said, “increase your lot size” 😂💀
Man basically said no motivation, just risk more 😭📈
As a muslim looking into investing in Stocks, These are some NGX Halal stocks you can invest in.
You don't need to have big money to start your investment journey, even with 5k you can start owing shares in big companies, start building your portfolio brick by brick.
HML BEST FRIEND
Jiya Kace Baka So Yau Gashi Kana Murmushi Ango, Allah Ya Kawo Zuri'a Dai Yaba Idan Tamu Yazo Muma Muyi Unexpected Domin Bawa Duniya Mama Ki...🎉✨
Wannan Abokina Ne, Sabo Gundun Rayuwar Kaskanci A Kasar Mu Nigeria Ya Zabi Zaman Libya 🇱🇾
Wani Irin Fatan Alkairi Ne, Zakuye Masa A Masayin Sa Na Muslim Dan Uwanka, Da Sauran Al'Umma Muslumai Da Suke Gida Nigeria 🇳🇬
Major Hamza Al-Mustapha (retd.) tsohon soja ne kuma tsohon Chief Security Officer (CSO) ga marigayi Janar Sani Abacha, wanda ya riƙe karfin iko daga 1993 zuwa 1998 a Najeriya. A lokacin mulkin soja, Al-Mustapha yana da babban matsayi wajen tsaro da harkokin gwamnati.
Insha Allahu, Sai Ansha Nigeria🇳🇬
Kamar Yadda Dattawar Cikin Ta Basa Kaunar Cigaban Matasa, Muma Bama Son Masu Alfahari Da Ita Suji Dadi Musamman Masu Wasan Ƙwallon Ƙafan Tah📉
Alhmdlhi ✨💯🕊️
Duk wanda yake son yaye aure allah ka dafa masa, idan mutum babu auren aransa ya allah kasa masa a rai.
Ya Allah ka azurta mu da arziki mara yankewa, mu taimake kowa harda wa danda bamu sansu ba, Ya allah kasa duniya a hannun mu karka saka mana ita a zukatan mu.
Rayuwarka kamar littafi ce kai ne
marubucinta, Idan ka bar mutane suka rike alkalami, za su rubuta labarin da kai ma ba za ka so karantawa ba.
MkDimash...📝
Teamwolrdwhite