Patronize my handmade islamic calligraphy just send a Dm to get yours
๐AYATUL KURSIYYU
โช๏ธPrice:-120k
โช๏ธLocation:-Kano
โช๏ธWorldwide delivery
โช๏ธUnbreakable frame
โช๏ธClick the link https://t.co/cxOYUQIJRs
โช๏ธPhone:------09037135654
Our 4-year-old suddenly came to me, on the verge of tears, saying, "My tummy won't go down anymore."
My husband, unable to grasp the intent, asked, "Do you mean your tummy hurts?" but got scolded with, "No, that's not it!" "When I go poo, my tummy goes down, but it won't this time," she said.
The two of them came to me in bewilderment. For some reason, I immediately
Assalamualaikum wa rahamatullah X family.
Indeed Allah is aware of all our prayers๐ it's just the matter of timeโฑ๏ธ and with a little Sabr๐ inshaAllah anything is possible๐ช.
Good Morning ๐
Our 4-year-old suddenly came to me, on the verge of tears, saying, "My tummy won't go down anymore."
My husband, unable to grasp the intent, asked, "Do you mean your tummy hurts?" but got scolded with, "No, that's not it!" "When I go poo, my tummy goes down, but it won't this time," she said.
The two of them came to me in bewilderment. For some reason, I immediately
Akwai darasi a wannan hoton kabarin na wani mutum mai suna Mai Ali Dogo.
An haife shi: 1908
Ya rasu: 1935
Ya rayu a duniya na tsawon shekara 27 kacal, yana matashi ya rasu.
Yau muna shekarar 2026.
Idan muka lissafa: Daga 1908 zuwa 2026 = shekara 118 kenan da haihuwarsa.
Daga 1935 zuwa 2026 = shekara 91 kenan yana cikin kabari. InnalilLahi Wa Inna Ilaihirrajuun.
Rayuwarsa a duniya shekara 27 ne kawai, rayuwar kabari kuma shekara 91
Dan'uwa Ka yi tunani...
Mutumin da wata rana yake tafiya, yana magana, yana dariya, yana cin abinci, yana da buri da mafarkai... yau shekaru 91 kenan yana kwance cikin kabari.
Ina gidansa? Ina motarsa? Ina dukiyarsa? Duka babu, abinda ya rage masa shine ayyukansa.
Allah Maษaukakin Sarki yana cewa:
"Ko wane rai zai ษanษana mutuwa." (Suratul Ali 'Imran: 185)
Ba wanda yasan ranar da zai mutu.
Wata rana kai ma za'a ษauke ka daga gidanka, a yi maka wanka, a yi maka jana'iza, a kai ka kabari, sannan mutane su koma gidajensu, kai kuma a barka kai kaษai a kabarinka tare da ayyukanka.
Ko da mutum bai mutu ba a yanzu har sai da yakai ranar tashin alฦiyama, to zai kasance a kabari har zuwa ranar da Allah Ya ฦaddara a busa ฦaho.
Ka tambayi kanka, me ka tanadar domin zaman kabarinka?
Allah Ka kyautata ฦarshenmu, Ka yalwata kaburburanmu da haske, Ka gafarta mana zunubanmu, Ka sa mu kasance cikin bayinka na ฦwarai.
Amin Ya Rabbal 'Alamin.
ยฉ Salisu Abdurrazak Saheel