Bybit AI Zai iya yin abun da ya wuce Baka shawara akan trade yanxu , zai iya shigar dakai trade din mh da kansa🤝https://t.co/7spUwnhDsW
Yanxu bybit AI ya wuce inda ake tunani domin yanxu zaka iya saita masa Dokokin da kake so yayi amfani dasu sannan yayi maka trading a cikin kwanciyar hankali ba tare da ka shiga kayi da kanka bh , koda kana bacci ne ko kayi busy saboda aikin ka ko baka da lafiya, duk zai iya yi maka aiki a Tsanake.
Abun da ya kara daukar hankali na kuma shine , zaka iya raba asalin account dinka wanda kake trade dashi da kuma wanda AI zai dinga yi maka wato (AI SUB ACCOUNT) hakan zai baka kwanciyar hankali cewa dukiyar ka tana na a safe Care babu wanda zai taba .
Always Dyor
And Nfa
Insha Allah zuwa Anjima zan Bude WhatsApp Group zamu Fara Add din wayanda Mukai Partnership dasu domin Tallata Kayan MKc Apple Plus suma suna samun Alkairi
Sai Mun Tabbatar da Amuncin ka da inda Kake zamu Yarda Muyi Add dinka duk irin wayar da Kakeso zamu Turama Hoton ta Kayi Post ko sakawa a status dinka domin Tallatawa
Sannan zamu Baka ita Akan Farashi mai sauki Ta Yadda ko bakada Jari insha Allah Har idan Kanada Amana wajan Mutane da Yarda zasu dinga siyan Kayan ka cikin sauki domin kaima ka dogara da kanka
MKC Apple Plsu kamfani ne da Yake da Burin Habaka Tare da Bunkasa Harkokin kasuwancin sa a Arewacin Najeriya dama kasashen waje wajan Jawo matasa Amuntattu dan su dogara da kansu
Muhd king cash
CEO MKC Apple Plsu
Complete Course na Hausa akan Yadda ake amfani da X don BEGINNERS [Part 1]
1. Yadda ake saita Profile/Bio
2. Yadda ake Amfani da For you da Following
3. Yadda ake amfani da sashin Premium
4. Yadda ake amfani da Analytics don sanin lokacin posting
Ayi retweeting 🔁 Pls.