Mai hali bai fasa halinsa🤣Ku kasance da shirin Dadin Kowa An yanka Ta tashi Zangon Na 7 Kashi Na 4 akan manhajar AREWA24 On Demand kadai, sati biyu kafin ma a haska shi a talabijin. Kar ku bari chakwakiyar nan ta wuce ku!
#AREWA24#Takuce#Dadinkowa#AREWA240nDemand