KABAR ABUNDA BABU KAI ACIKI SHINE MAFI
KYAN MUSULUNCI
Ina mamakin masu Amfani da datansu wajen yada barna ko Abunda baisha fesu ba
Musani Allah zai mana hisabi
Akan wannan wayoyin da wasunmu dayawa ke kokarin burgewa wajen yada Abunda bazai Amfanesu ba duniya da lahira🥹
Iyayen da basufi qarfin abincin da zasuci ba, su daina kai ‘ya’yansu mata jami’a. Suyi musu aure. Domin da yawan yaran sun maida kansu karuwai sabida halin matsi. Gara ku gyara musu lahirarsu.
After this 8yrs for tinubu or Atiku, kwankwaso will win and go for 8yrs making it 16yrs after which a yoruba candidate will go for another 8yrs making it 24yrs then Elrufai for another 8 making it 32yrs then the trumpet will be blown just when petobi is about to takeover🌚.
We've watched Atiku nd Tinubu's homecoming in Yola & Lagos respectively. Anticipate Kwankwaso's homecoming in Kano on Thursday. It'll b the mother of all rallies as far as 2023 Presidential election concerned! It's d day we'll bury d ambition of Rats & Bats! #NigeriaDecides2023