Mai Martaba Sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON Yayin Da Yakai Ziyarar Kananan Hukumomin Da Iftila'in Ruwa Ya Same Su, Mai Martaba Sarkin Yayi Kira Da Gwamnati Data Gaggauta Kawo Musu Tallafi Yankunan, Dan Magance Wannan Iftila'in, Da Kuma Wanda Iftila'in Ya Shafe Su.