🕌 Jumma’a Mubarak! 🤍
Allah ya gafarta mana zunubanmu, ya karɓi addu’o’inmu, ya albarkaci rayuwarmu. 🤲❤️
Amin Ya Rabbal Alamin.
#JummaMubarak#MZGashuaMultimedia
Kada ka kwatanta tafiyarka da ta wani. Kowa yana da lokacin da Allah Ya tsara masa. Ka ci gaba da ƙoƙari, ka yi haƙuri, ka dogara ga Allah. 🤍
#Motivation#Hausa#Rayuwa
Good morning, NovaChain Academy.
As a student, I’m grateful to be part of this journey. Every lesson is a step toward becoming a better version of myself.
May we learn with purpose, grow with discipline, and succeed together. 🚀🔗
Proud to be a NovaChain student
@NovaAcademy01
@AhmaduVele@NovaAcademy01 Congratulations bro! 🤝🎉 Proud to be on this learning journey with you at Nova Academy. Let’s learn, grow and build together! 🚀🔥
Kada ka raina ƙaramin ilimi.
Abin da ka koya yau na iya zama abin da zai canza rayuwarka gobe.
Ka karanta.
Ka tambaya.
Ka koya.
Ka gwada.
Ilimi ba ya ƙarewa — kuma wanda ya daina koyo, ya fara baya. 📚🧠
#Hameed#Computer#Learning