I have no idea what was said, but this recurring claim that ordinary people wouldn’t understand what clerics are saying is an indictment of the cleric than of the audience. A true hallmark of knowledge is the ability to explain complex ideas in a way that even a child can grasp.
Ƙarƙashin haka:
1. Duk wanda ya dogara da cewar Ibn Abbas har ya mutu yana kan wannan fatawa ya yi kuskure, ko wanene shi. Domin Manyan sahabbai kamar Umar, Uthman da Ali sun nuna kuskuren sa akan haka. Daga baya ya janye.
2. A nemo full videon Daurawa, na tabbata zai bayani
The ones supporting this part-time marriage fatwa ba...
Their eyes no go clear until someone seeks the hands of their sisters, daughters, or mothers under that same arrangement.
Munafukai.
So clean and sharp, you’d think they’re planning something good for the people, but trust me the VP is just showing Gimba the timetable of weddings he’ll attend before Eid.
Saboda Allah ka duba abunda Mallam yake bayani a kai. He was criticizing this same thing you guys are doing. A dalilin haka, ya kawo masu bin wannan fatawar domin neman sauƙi.
Sam Mallam Daurawa bai bada fatawa a kan hallaccin mutu'a ba. Allah ya kyauta muku.