SAVE MUSLIMS IN JOS, THEY ARE BEING KILLED
SAVE MUSLIMS IN JOS, THEY ARE BEING KILLED
SAVE MUSLIMS IN JOS, THEY ARE BEING KILLED
SAVE MUSLIMS IN JOS, THEY ARE BEING KILLED
SAVE MUSLIMS IN JOS, THEY ARE BEING KILLED
SAVE MUSLIMS IN JOS, THEY ARE BEING KILLED
#Arewa
Astagfirullah. Allah kaɗai ya san mutum nawa ne suka rasa rayukansu. Allah kaɗai ya san miliyoyin dukiyoyin da aka yi asara. Allah kaɗai ya san yadda rayuwar wasu zata koma bayan wannan Ibtila'in.
Wallahi irin wannan wa'azin kaɗai ya ishi mutum ya tsarkake nemansa kuma ya sanya Ubangiji a cikin dukkan al'amuransa.
Ya Allah! Ka ƙarfafi zukatan waɗanda suka yi asara ka basu ikon cin wannan jarabawar sannan ka mayar musu da mafi alherin abin da suka rasa.
Ya Allah Only You know our pain & discomfort. Only You know our grief and sorrow. Only You have the power to heal us, grant hope in our hearts and make us whole again.💙.
About Ablution.
• Upon starting say;
“Bismillahi”
• When you’re done, Say;
“Ashhadu an la ilaha illal-lahu wahdahu la shareeka lah, wa-ashhadu anna Muhammadan Abduhu warasuluh”
Note;
⚠️
It’s Wrong(Bidi’ah) to gaze to the sky & point ur index finger up after the wudu.
‘A'udu bikalimati-llahi-tammah min kulli shaytanin wahammah, wa min kulli 'aynin lammah’
O Allãh! I seek Refuge with Your Perfect Words from every devil and from poisonous pests and from every evil, harmful, envious eye.
🌿 DARASI DAGA RASUWAR ALHAJI AMINU DANTATA (Rahimahullah) 🌿
Yau duniya ta yi shiru. Mutum ya tafi, wanda duniya da ‘yan cikinta suka san sunansa: Alhaji Aminu Dantata. Mutum ne da Allah Ya ɗora masa arziki fiye da yadda mutane da yawa ke mafarki. Ya mallaki gidaje a London, America, Dubai, China, Germany, India da sauran wurare aduniyah. Ya hau duk mota da yake so, ya siya jirage, ya ci duk abinci da yake sha’awa. Amma yau… duk wannan ya tsaya tik.
Duk da wannan yalwa, ga shi ya bar duniya, ya bar dukiya, ya tafi shi kaɗansa. Ba jirgi ko mota. Ba gidajensa ko suturarsa. Komai ya tsaya; sai dinbin alherinsa da ayyukan da ya gudanar wajen taimakon al’ummah.
Marigayi ya nuna misalin yadda rayuwa ke ƙarewa duk da yalwar duniya. Ya ce: “Rayuwa ba dadi take min bah, domin duk waɗanda muka taso tare sun mutu, abokaina, aminaina, kannena, yayyena, ‘yan ajina… shi kaɗai ya rage.” Kuma gashi yau shima ya bi sahu.
Yaa SubhanAllah😭
———————————
Ina masu jin kansu da girman kai saboda dukiya? Ina masu wulakanta talaka saboda suna da wadata? Ina masu ganin za su tsira daga tsufa ko mutuwa? Thom dik Ku tuna: dukiya ba ta ƙara rai domin jinkiri izuwa ga barin duniyah, ta fi ƙara jarabawa ne kawai.
Darasi ne a gare mu:
Duk abin da Allah Ya ba ka, ka yi amfani da shi wajen taimakon mutane kamar yenda bawan Allah nan yayi.
Kada ka raina talaka ko ka ji kankah fiye da kowa.
Ka gina abin da zai tsaya maka a lahira, domin duniya tana ƙarewa ne, kabari yana nan yanah jiran kowa.
Ka tuna cewa rayuwa tana da iyaka, amma kyautatawa da alheri suna wuce iyakar duniya ne.
———————————
Allah Ya jiƙan Alhaji Aminu Dantata. Allah Ya bashi hutu a kabari, Ya sanya alherinsa ya zama haske a gaba gare shi.
Aameen Thurmmer Aameen.
Haka kumah, inah amfani da wannan dama wajen isar da ta’aziyyata ga Abbah @ProfIsaPantami bisa wannan babban rashin da aka yi, musamman ganin irin ƙauna da soyayya hadi dah zumunci da ke tsakaninsa da marigayi Alhaji Aminu Dantata, da kuma shima ɗan uwa, @SasDantata.
Idan ka karanta wannan, ka yi repost. Wataƙila zai zama darasi ga wani, kuma ladanka zai ci gaba har bayan ranka, In Shaa Allah.
✍️ Abdulrahman S. Mouhd (#real_avdulmouhd) (Ra’idul Hikmah)
| Technologist | Software Engineer | Thought Leader | Al-Mufakkir Billaah | 28 June 2025 | 3 Muharram 1447 AH