@bb_khamees Wai shin wani donkey dinne yake fadar haka ne wai dan Allah?? Kwarai kuwa babu maths a wannan kalamin., Amma naji wasu sun fara Sherri akan lamarin., Amma dai still dan Allah wane awake fadar haka pls ????
@Yar33ma_Cisse Yareema.,dan Allah mudinga wa kankmu fada kan fadar gaskiya domin akwai ranar da Allah ze tsayar damu muyi bayani kan abinda muka aikata a rayuwarmu.,wannan batun naka cewar wai yan izala suna taba janibin Annabi saw wlh ba gaskiya bane kayi hakuri Amma son zuciyarka ka fada....
@Aiesmerh And yet there whereabouts still unknown.,thank God almighty there will be a judgment day to come, Nigerians leaders thanks for the misguided leadership you've given us
@bb_khamees Mutun ya samu wanna aey ze rage wasu abubuwan da yawa., Zaman duniya dai da ba buri da yawa na dauka ba,ni ko gida da mota na siya na dan kama Jari me kyau zan lallaba kan masu yawan suzo.,allahummah ameen irinsu X10 ya hayyuh ya qayyum