Duk da bana goyon bayan irin wadannan ra'ayoyi da matan suke fada amma recently wata sister ta take fadamin wallahi tallahi ita yanzu bata wani jin dadi idan taga wata tana murna zatayi aure saboda wasu mazan basu da hali na gari sam basu san hakkin matansu ba,
Zaka samu Web3 jobs idan har ka canza wannan mindset din
Bari na fada muku wata gaskiya da bakwa son ji again
Wallafar @Yusi0x
Kayi bookmark na post din nan domin karantawa daga baya, nasan zai amfane ka
Da yawanku idan akayi maganar Web3 jobs to fa promotion kawai ke zuwa ran ku, Ambassadorship, Content Creation, KOL jobs da sauran jobs da ke bukatar followers
Sai kuyi ta yiwa kanku karyar baku da followers ko baku da connection, duk tunaninku ya ta'allaka kan cewar ai sai kuna da followers zaku samu aiki
Yanzu jiya maganar da nayi har ta zaburar da wani, yake cemun daga jiya zuwa yau ya tura ma projects 15 pitching kuma project daya har sun masa magana sun shirya zai fara musu aiki, can you imagine
Yau nake ganin web3 jobbers na kudu ana ta maganar wani gaye ya yaudari wani dev $5k, asalin aikin wani ne ya kawo masa shi da yarjejeniyar zai bashi percentage na $1k cikin kudin idan an gama aikin, to sai dai shi KOL din ya za6i yayi scam na dev din
Abunda nake son fahimtar da ku a nan shine, ko baku da Skills ba followers akwai ayyuka masu kawo kudi kuma masu sauqi, kamar hada project da KOLs, idan an biya kudin aikin sai KOL din ya baka wani percentage na kudin aikin ladan referring dinsa da kayi, ana Kiran aikin da (Collab Manager) zan saka link na post da nayi akan yadda zaka zama collab manager
Har class nayi na koya yadda ake aikin collab manager, da yawanku sun fara aikin amma cikin 1 months suka watsar
Yanzu misali ni YUSI bani da followers kuma bani da wani skills, sai naje na koyi yadda ake gano new projects (cikin kwana daya ka iya wannan), yawancin new projects suna bukatar masu tallata su ko? Kuma nasan Idolos irinsu Engr Aliyu, ko Uthman, ko Adk, ko sunusi ko Mahmud Sardauna, ko Goringo, aikin su ne tallata projects, sun iya marketing, kawai zanje na fara bincikar projects da suke bukatar marketing, Ina tura musu dm kamar haka:
“Hey (name), your project looks very promising, and glad I found it very earlier, you’re building something special and I think this is the best time to find KOLs that can push it for more visibility, I know KOLs who can do that successfully, can I connect you?
Daga nan idan suka bukaci na hada su da KOL din, zanyi wa cikin mutanen da nasan aikinsu ne magana, da yarjejeniyar duk kudin da suka shirya za’ayi aikin zai bani 20% na kudin, misali idan sun biya shi $200, to zai bani $40 cikin kudin
A haka a wata zan iya samun projects biyar zuwa sama da zamuyi haka dasu successfully, to wlh sai kazo kafi masu followers din samun kudi
Banda collab manager, akwai aiki irinsu:
- Community manager/moderator
- Content Writer/Ghost Writer
- Social media manager
- Bounty Hunter
- BD
Gasu nan idan na fara lissafa maka zamu wuni, but you choose to lie to yourself bro
Kuyi retweet na post din please 🙏
Allah yasa mu dace.
@ifemi_LLB@indoeishat If can be hard to find okada man who doesn't understand pidging if he worked in the south,even thou u can't speak hausa u can use sign
Abubuwan da sababbin shiga crypto ke kuskure
Yawancin mutane suna asarar kudi ba don crypto ba, amma don rashin ilimi.
Manyan kuskure:
❌Shiga crypto babu ilimi
❌ Bin hype
❌ Zuba kudi ba tare da bincike ba
❌ Yarda da “get rich quick”
❌ Rashin tsaron wallet
Crypto ba caca ba ne, ilimi ne + tsari.
Ayi yaɗa wannan post don fadakarwa.