@abdul_iceburg @official__bose @kabeer_a_muhd Baxa ka gane situation irin wanda na tsinci kainah ba yau wlh tlh van taba posting pic dinah irin wannan ba kuma daga ganin pic din kasan kawai anyi ba da wani shiri bah ni dai na barwa Allah komai nasan shi ne mai sakamako kuma banga laipin ka ba wlh
@official__bose @abdul_iceburg@kabeer_a_muhd Yawwa Dan Allah kai share kowa da irin rayuwan da yake riska before me anyi ma wasu haka koma pin sah duk yanda xaka fadawa mutane baxasu gane ba sai abun yaxo gunsu amman ni nasan wata jarabtar alkahiri ce Dan bansan masoyana na gaskia ba sai da wannan abun ya faru