Manzon Allah SAW Yana cewa: nine Wanda Allah ya halicci haskena kafin dukkan komai.
Sai Allah ya Sanya hasken a jikin Annabi adamu daga nan yadinga biyo tsatso Mai tsarki zuwa tsatso Mai tsarki har izuwa kan Sayyadi Abdullahi RTA.
Threads
#happymaulud