Prof. Pantami Commissions Al-Waalidayn Digital Hub, Gifts Laptops to 100 Graduating Students
Earlier today, @ProfIsaPantami, CON led the commissioning of the Al-Waalidayn Digital Hub in Gombe State.
As part of the event, he also presented computer tablets to ...
...officials, traditional leaders (such as the District Head of Pantami), scholars, academics, politicians, businessmen, civil society representatives, teachers, and students.
The Al-Waalidayn Digital Hub is designed to serve as a world-class innovation center to...
Join us for the Grand Opening of Al-Waalidayn Digital Hub and the Graduation Ceremony of 100 youths trained in ICT, sponsored by @ProfIsaPantami, CON.
📅 30th Dec 2024
⏰ 11:00 AM
📍 Al-Waalidayn Foundation, Kasuwan Fonfo, near Pantami Stadium, Gombe.
#PantamiVision2027#PAM
Duk ɗan jihar Gombe kuma mai kishin cigaban jihar Gombe ba zai ƙi ace Sheikh @ProfIsaPantami ya zama gwamnan jihar ba!
Muƙamin da ya riƙe na minista a baya da irin ƙwazon da ya nuna da sanin makaman aiki kaɗai, ya cancanci mu yi ƙira garesa ya fito takara.
#PantamiVision2027
...ta Gombe lokacin da yake riƙe da mukamin Minista, sune zasu bamu ƙwarin guiwar cigaba da masa kiraye-kirayen fitowa takara domin riƙe ragamar shugabancin jihar Gombe a shekarar 2027, idan Allah Ya kai mu.
#PantamiVision2027#PAM
Prof. Isa Ali Pantami Ya Gina Katafaren Gidan Waya/Wasiku (NIPOST SHOPPING COMPLEX GOMBE) Mai Dauke Da Shaguna 164
A farkon shekarar 2021 ne, tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki Na Zamani, @ProfIsaPantami, CON ya jagoranci ƙaddamar da bude sabon rukunin shagunan gidan...
...cinikayya, kasuwanci, tare da inganta haraji. Kasancewar jihar Gombe cibiya ce ta kasuwanci, hakan zai jawo hankalin ƴan kasuwa da masu zuba hannayen jari daga wurare daban-daban.
Duba da rin waɗannan ayyuka na raya ƙasa da Prof. Pantami ya jagoranta aka gudanar a jihar sa...
...masa da ya fito takarar kujerar gwamna a shekarar 2027 kuma Allah Ya bashi nasara, waɗanda irin ayyukan cigaba da raya kasa kuke tsammanin al'ummar jihar Gombe za su samu a alokacin?
#PantamiVision2027#PAM
AYYUKAN PROF. ISA ALI PANTAMI A JIHAR GOMBE
Daga daga cikin ayyukan da @ProfIsaPantami, CON ya kawo jihar Gombe a lokacin da yake riƙe da mukamin Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki Na Zamani, shine ofishin hukumar @Galaxybackbone na Arewa Maso Gabas dake jihar Gombe.
#PAM 🧵
Galaxy Backbone hukumace da take samar da intanet, hanyoyin sadarwa, inganta manya da matsakaitan masana'antu d.s.
Wannar hukuma ta yi sanadiyar samar da ayyuka ga al'ummomi da dama a jihar Gombe da kewaye. Idan Allah Yasa maigirma Farfesa ya amsa kiraye-kirayen da muke yi ...
An Official Congratulatory Message on the Successful Wedding Khudbah of @ProfIsaPantami's Daughter by the Pantami Advocacy Movement (PAM).
#PantamiVision2027#PAM
Lokaci yayi da al'ummar jihar Gombe ya kamata su fara kiraye-kiraye ga @ProfIsaPantami da ya fito takarar kujerar gwamna a shekarar 2027 mai zuwa idan Allah Ya kaimu.
Ire-irensu Prof. Isa Ali Pantami, CON ne ya cancanci su jagoranci al'umma duba da irin kwarewarsu a bangarori..
...kasancewa Gwamnan jihar Gombe a shekarar 2027, al'umma za su shaida dinbin ayyukan cigaba a cikin ɗan kankanin lokaci kama daga kan:
i. Gayyatar masu zuba hannun jari domin haɓakar tattalin arzikin jihar.
ii. Samar da ayyukan yi ga matasa.
Muna amfani da wannan dama wajen roƙon al'ummar jihar Gombe da su mara mana baya wajen cigaba da kiraye-kirayen fitowarsa takarar kujerar gwamnan jihar Gombe a shekarar 2027 idan Allah Ya kai mu.
#PantamiVision2027#PAM
Juma'ar Da Zata Yi Kyau, Tun Daga Laraba Akan Ganeta!
Bisa la'akari da matsayar Prof. Isa Ali Pantami, CON akan siyasar ƙasarnan, shi ya bawa Pantami Advocacy Movement (PAM) ƙwarin guiwar cigaba da masa kiraye-kirayen fitowa takarar kujerar gwamna a jihar Gombe.
Malam ya samu..
...damar riƙe babban muƙamin gwamnati a ƙasarnan kuma kowa yaga irin kamun ludayinsa. A tarihin ma'aikatar da aka basa ta Sadarwa da Tattalin Arziki Na Zamani, babu ministan da ya taɓa cimma nasarori da yin ayyukan cigaban ƙasa kamar wanda ya yi a zamaninsa ba.