مالم يكن في ذلك اليوم دينا، لايكون اليوم دينا
Abinda bai zama Addini A wancen lokacin ba(zamanin MANZO SAW) bazai taba zama Addini a yau ba...
Duk ILIMIN mutum in babu TSORAN ALLAH baya zama abin koyi..
Saboda Haka karka Rudu da wanda baya Tsoran Allah
Allah Ya Tsaremu.