The funniest thing happened tonight.
I entered a ‘korope’ going to Lekki 1 but the passengers looked sus to me, so I sat at the edge, by the door like the conductor 😭
Then the driver stopped at a bustop to pick another suspicious looking young man, so I hopped out for the young man to get in…
Now, the young man is looking at me while looking at the other sus passengers, said “una be thief”, and ran off 😂
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un
Waɗannan yaran fa yen’zenari ne civil defense suka kama a Minna suka saka cell suka rufe ba iska ga zafi suna bubbbuga ƙofa amma akaƙi buɗewa har suka mutu.
Please muyi repost domin wannan abu yakai ga wadanda zasu iya fafutukar nema ma iyeyan yaran nan hakkinsu ko zasu samu saukin radadin wannan bala’in da wadannan azzaluman suka jefa su a ciki.
#nigeria #HumanRightsArtsFestivalUG