1.Tsofaffin samarinta wato Her EXs, abin da ba ka sani ba shi ne, wani lokacin saurayin da suka daɗe suna soyayya ya riga ya dasa mata wata gubar ɗabi'a, ko kuma har yanzu zuciyarta ba ta rabu da shi ba. Binciki me ya sa suka rabu kuma wace irin rayuwa suka yi a baya, shin ta warke daga ciwon son wani, ko auro ka za ta yi don kawai ta rama abin da wancan ya mata?
1.Zaman auren iyayenta, uwa ita ce makarantar 'ya mace. Idan mahaifiyarta ba ta da kunya ko tana wulaƙanta mahaifinta a gida, babu shakka wannan yarinyar abin da za ta kawo maka gidanka kenan - za ta kwafi abin da ta gani a gida ne.
1.Ƙawayenta na kusa, za ka iya auren kyakkyawar mace mai tarbiyya, amma idan ƙawayenta masu son abin duniya ne ko marasa kamun kai, su za su zama ainihin macizan da za su ruguza maka gidanka, a hankali za su dasa mata tsanar abin da kake ba ta.
Wannan binciken ba zargi ba ne, kariya ce ga lafiyar zuciyarka da gidanka.
Aure ba zancen kyau ba ne, zancen natsuwa ne.
Allah ya haɗa mu da mata nagari.
aykano ✍️
Oga @CaptJamyl, you’re a boss who silently recruits youths into better positions to uplift their lives, their families, and both direct and indirect beneficiaries. I really appreciate you for that, and I also encourage the youths to give back to their communities whenever they
Why is Surah Yusuf named as the best of stories? Because it teaches us that the prisoners will be released, the sick will be healed, the absent will return, the sad will rejoice, the distress will disappear and that every test of the believer is good. Trust ALLAH (SAW).
Bauchi State has given Nigeria names like
Sir Abubakar Tafawa Balewa
Sen Bala Mohammed
Air Marshal Sadique Abubakar
Sheikh Idris Abdul’aziz D/Tanshi
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Alaramma nafi’u Usman
Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum
Prof. Mansur Isa Yelwa
Prof. Muhammad Ali Pate