@Yunusmag Wato rashi wayo yasaka ka gogi bayan yan Shia baka jira kaji me zaice mataba ae saika samo dai dai inda kakeso sabida kasan ahlussunah baa binshi bashin hujja idan baka yaddaba ka tambayi mai kan ice ream ko Prof din kame kame
@Idris_saalisu@MalcolmAlkalee@Young_Ustazb Ka rabu dashi jahiline baisan komaiba idan ya rasa hujja blocking mutane yakeyi sabida ba abin fada y kasa fara zuwa makaranta dashi da yan korensa
@__lesubaba@MalcolmAlkalee@Young_Ustazb Ka koma makaranta sannan shi dan sakone ae kaga kuwa bashi ka karyataba, na zaci koda baku da ilimi bazaku rasa hankali ba ashe duk babu to a koma a tambayi malami ba bokaba malami. Sabida jahici shi wanda yayi rubutun ae blocking yake idan ya rasa hujja.