@bbchausa Har yanzu talakawa sun kasa ganewa cewa fa akwai manya manya munafukai tare da buhari a cikin yan sojawa da yan sanda da kuma masu farar fula suna so lalle sai ance buhari ya gaza ta ko ina jifansa ake ya zama kamar gumki sai abinda suka shirya masa
@bbchausa Wanan matar a wane gari take a nigeria sanan wace anguwa take da zama bbchausa idan da hali ina son ku ban number wayanta ko na ya'yanta ta inbox
@MuhammadMk68 @hauwa_farouk@Sadiya_farouq @najibweeder @AM_Saleeem @___FAREED Idan Allah ya jarab ceka da son ta ai ba sai ka fito kana shaidawa duniya ba gaya wa ubangijinka shine zai baka ita cikin sauki ba mutane ba kuma shine yasan halin da kake ciki kuma ance aniyyar kowa tabisa
@SaifRikiji Zuciyar ce tafi dutse tauri kamar yan da Allah yake fada a cikin suratul baqara aya ta 75 Allah ya bata lafiya abin ba dadin ji wa iyazubillah😭😭😭😭💔💔💔💔💔Allah ya isa Allah yasa a masa hukuncin daidai abinda ya aikata azalumi kawai
@bbchausa Da talakawa da mallamai zasu hada kai su roki Allah cewa ya tona asirrin wa anda keda sa hanu a cikin wanan ta adanci to da yafi suna zagin shuwagabanin su
@bbchausa Duk yanda akayi akwai sa hanun wasu daga cikin manyan yan Nigeria yakamata talakawa su gane cewa wanan flim ne akeyi kuma ba mai karewa bane a yanzun addu ar da yakamata talakawa suyi shine Allah ya tona asirrin duk wasu masu hannu a cikin wanan kashe kashen da akeyi
@bbchausa Matsalar tsaro a Nigeria sai addu a kawai domin akwai zagon kasa a ciki duk siyasa ne su yan ta'adan ina suke samun makamai masu tsada kuma ya za a ce yan boko haram dama sauran yan ta ada ace har yanzu an kasa kamo su a hukunta su
@tinkizee2 Inna lillahi wa Innah ilayhi raji’un.
Dearest Adda B. iHavent found the courage to call you since iCame across this this tweet, cause iHonestly do not have the words. iAm praying for you that’s the best iCan do. May Allah have mercy on his soul and grant him paradise.
@Supremeesprit @Unicefniger@PresidenceNiger@IssoufouMhm 😭😭😭😭😭😭soubhanallah que les bonnes volontés se manifestent pour la sauver d'une mort précoce sa fait pleuré