Matakan da na tsallake kafin wakiltar Najeriya a gasar Al-Qur'ani ta duniya a Dubai dama damar yadda na lashe gasa tsakanin ɗalibai a Saudiyya - Abdurraheem Almuft Yelwa
Leadership is not about power. It is about carrying burdens that few people will ever see. Every decision, every setback, every sleepless night and every sacrifice happens long before the applause. If you choose the path of leadership or entrepreneurship, understand that the journey will often be lonely. But if your vision is strong enough, keep going. The weight you carry today may become the legacy you leave tomorrow.
Gwamna Abba bai taba zama mai gidana ba, kanina ne a siyasa - Abdussalam Gwarzo
Dan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar NDC Aminu Abdussalam Gwarzo ya ce gwamnan jihar da ya yi wa mataimaki @Kyusufabba ba mai gidansa ba ne. Ya kuma ce idan suka kara a 2027 shi zai lashe zabe.
Gwarzo ya fadi haka ne a hirarsa da @ExplorerHausa
No matter what @davido is better than all our celebrities, he uses his influence when needed, and what he did is the best, if performing before the world stage is a sin, what of our politicians that present their blueprint before the world leaders, Davido we love ❤️ u die.
@davido deserve our respect, if performing before the world is a sin, then what about our politicians that are going to the foreign countries to present their blueprint before the world leaders so as to have their support, Davido did the same way our leaders do, OBO we love u.
Finally @davido has seen @kahuturarara post on his performance at the world cup, i guess OBO was 😠angry by the way Rara is pronouncing his name Debido instead of Davido 😄😄.
It’s a big slap to the north seeing Rara and his team celebrating APC govt. upon all the killings.
Dan takarar gwamnan jihar Kano a jam'iyyar PDP Muhammad Bello Dalhatu ya ce bai ga amfanin fitar da matasa karatu kasashen ketare da gwamnati ke yi ba maimakon gina irin makarantun kasashen a Najeriya.
A hirarsa da Explorer Hausa News dan siyasar ya kuma ce harkar daba abin takaici ne a Kano.
AREWA...
Masu ganin cewa saka matan su a Social Media wayewa ne, To Saleem Goje ya isheku ishara.
Jarabawa da saɓani ko wani iyali ko ahali ana iya samu, amma zuwan Social Media tazo da salo..
Yanzu da ace wannan matsalar da aka samu baizo Social Media ba, da anshawo kan mgnr.
Da mun san ciwon kan mu, mutuwar Gen. Rabe Abubakar a hannun ‘yan ta’addan daji ya fi kamata mutanen Arewa su fi maida hankali da tattaunawa a kai fiye da duk wani topic a halin yanzu.
Duk wanda ya ce kwangilar Tinubu muka karbo shi cikakken 'dan haka-haka' ne in ji Kwankwaso
A hirarsa da Explorer Hausa News madugun Kwankwasiya Rabiu Musa @KwankwasoRM ya kuma kara da cewa ‘yan buga-buga ne ke cewa kwangilar Tinubu ya karba
I was opportuned to interview the Vice Presidential candidate of the NDC senator @KwankwasoRM regarding their Merger with @peterobi as the party flag bearer.
Kwankwaso shed more light in their tussle with Kano state governor @Kyusufabba
Follow @ExplorerHausa for more details.
Abin da ya sa na yarda in yi wa Peter Obi mataimaki - Kwankwaso
A wata hira ta musamman da Explorer Hausa madugun Kwankwasiyya Rabiu Musa @KwankwasoRM ya fadi dalilinsa na amincewa ya zama mataimakin dan takarar shugaban Najeriya na jam'iyyar NDC Peter Obi.
Kwankwaso ya kuma tabo batutuwan siyasa da dama a tattaunawar ciki har da inda ya ce gwamnatin Tinubu ta sa kowa na ji a jikinsa.
Finally @KwankwasoRM has announced Ex-Deputy governor Abdussalam Gwarzo as the Kano state Gubernatorial candidate for NDC, while former deputy Governor Nasiru Yusuf Gawuna will be the Kano central senatorial candidate.
Jam’iyyar NDC ta tsayar da Abdussalam Gwarzo a matsayin wanda zai yi mata takarar gwamna a Kano ya yin da Nasiru Yusuf Gawuna ya zama dan takarar sanatan Kano ta Tsakiya