Sanarwa ga Jama’ar Kano / Public Safety Warning
Jama’a, a kiyaye sosai, akwai Yan Mata da suke tsayawa a bakin tituna a cikin Kano suna neman a rage musu hanya ko bara.
Wasu daga cikinsu kan yi amfani da wannan damar wajen jefa mutane cikin babbar matsalar fyade (rape).
‘A few days ago, ni da wani abokina mun fito daga Junkyard. Muna kan hanyarmu ne zuwa Yuhuza dake State road, sai wasu ’yan mata uku, yara suka tare mu suna roƙon mu da mu rage musu hanya zuwa State Road.
Da na ga su ƙanana ne kuma hanyar mukai, sai na ce su shigo mota.
Amma abokina ya hana su shiga. Da na tambaye shi dalili, sai ya gaya min cewa akwai rahotannin wasu Yaran Yan Mata da ke amfani da irin wannan dabara wajen damfarar mutane ko jefa su cikin matsala.
According to the information he shared, some people allegedly enter vehicles pretending to need a ride. Later, they may accuse the driver of wrongdoing or create situations that could lead to serious problems. In some cases, illegal items may be secretly hidden inside the vehicle before security officers stop nd search it.
Saboda haka, jama’a su kasance masu taka-tsantsan, musamman idan ba su san mutanen da suke ɗauka a mota ba.
Please be careful when giving strangers a ride, especially at night or in isolated areas. Always prioritize your safety and avoid situations that could put you at risk.
Allah Ya kiyaye mu baki ɗaya.
Wallahi professor duniya ne. Please try and listen to the first video till end and most especially the last video I got so emotional watching it. It’s a long video regarding the last lecture but I try to post the important part of it.
@jibreelKhalil@AaYzeero@Yar33ma_Cisse
YANZU YANZU Shaikh Muhammad S Khamis Abu Haisam YAYI ZAZZAFAN MARTANI AKAN WANI KAREN MAWAƘA GA ME DA TAƁA MUTUNCIN MALUNTA.
TARE DA TSOKACI KAN TAKARAR WASU MALAMAI..
- Shiehk Muhammad Khasim Abu Haisam.
LAKURAWA KUNJI KUNYA......
Tayaya ma za'a ce babban malamin duniya kamar Maulana Prof. Ibrahim Maqari ace wai halarta auren mut'a?
Duk Wanda yafaɗi haka wallahi sedai idan munafuki ne ko kuma son rai ko rashin sanin menene ilimi.
Ga wani tsohon karatu Wanda Maulana yake bayani game da Auren mut'a. ..
The Difference Between Professor Maqari’s and Sheikh Aminu Daurawa’s Fatwas on the Viral Debate Over the Permissibility of Mut’ah Marriage in Islamic Rulings.
As i can see there are many people here claiming that, sheikh Daurawa once says something similar to what Professor Maqari said…