Hanyoyi 5 da zaka samu Content Ideas a kowanne niche... ko da yau ka shigo X.
Ga hanyoyi 5 da nake amfani da su wajen samun ideas a kusan kowanne niche.
1. Experience ɗinka
Daya daga cikin manyan wuraren samun content ideas shi ne rayuwarka da abubuwan da ka fuskanta. Nasarorin da ka samu, kuskuren da ka aikata, darussan da ka koya, da kalubalen da ka sha duk suna iya zama content mai amfani ga wasu.
2. Karanta littafi
Littafi daya na iya baka content ideas na makonni ko watanni. Kowanne chapter, quote, ko darasi da ka karanta yana iya zama post, thread, ko video.
Zaka iya fidda taƙaitaccen darasi daga cikin littafi cikin mintuna biyu.
3. Duba sauran social media platforms
TikTok, Instagram, Facebook, YouTube, da sauran platforms suna cike da ideas. Ba wai ka je ka kwafa content ba ne, ka je ne domin samun inspiration da fahimtar irin abubuwan da mutane suke so.
Abin da ya yi viral a TikTok, za ka iya sake bayyana shi cikin salonka a X.
4. Hada ideas na wasu da naka
Ba dole ba ne ka kirkiri sabon abu daga sifili kafin ka zama creator mai kyau. Sau da yawa, innovation yana fitowa ne daga hada ra'ayoyi daban-daban tare da basirar ka.
Ka dauki idea daga wani fanni, ka hada shi da iliminka ko experience ɗinka, sannan ka samar da sabon salo da zai dace da audience ɗinka.
5. Ilhama daga Allah
Wasu daga cikin mafi kyawun content ideas suna zuwa ne a lokacin da ba ka shirya ba. Wani lokaci yayin tafiya, bayan sallah, ko kuma kafin ka yi barci, sai ka samu wata idea mai karfi.
Saboda haka, ka saba da rubuta duk wani tunani ko idea da ya zo maka nan take. Domin idan ka bari ka ce za ka tuna daga baya, akwai yiwuwar ka manta da shi gaba daya.
Ka tuna: Matsalar yawancin creators ba rashin content ideas ba ne.Amma matsalar ita ce suna jiran "perfect idea" kafin su fara.
Ka fara da abin da kake da shi yau, sannan ideas za su ci gaba da zuwa yayin da kake tafiya.
Kayi sharing 🔁 idan ka karu da wannnan rubutu.
Business Idea for those in Kano and Beyond.
Yesterday I was in Kwari Market, Unity Road, Kano - where my Abaya shop @egyptplugs was located at Gidan AMAS Plaza. I saw how the place was littered with pure water sachets all over the place, but I was later told that there are cleaners but they only clean the plaza in the morning before market opens.
My first thought here was that; why would a multimillion building be so neglected despite the huge amount of Naira being transacted everyday there, just right there a business idea came to my mind: OPENING A FORMAL CLEANING SERVICE COMPANY.
Here is what I composed, you may perfect it and try to see if you can run it.
The plaza has 3 floors for active trading and high traffick, the ground floor, first floor and second floor. Each floor has no less than 50 shops on 2 parallel streets.
If you have a cleaning company, you can strike a deal with each shop to pay just 2,000 per month.
On each floor station 2 cleaners from morning to evening with their broom and parker, charged with making sure no single dirt last more than 5 minutes on ground and ensure clean environment is maintained. Each cleaner handling one street.
Each floor would generate ~N100,000 per month, if we assume there are 50 shops on each floor.
Pay each cleaner 30,000 per month, the cleaners get 60,000 out of the 100,000. And you get 40,000 per floor.
The 3 floors would earn you 120,000 at that plaza alone.
Where it gets more interesting is that; there more than 100 of such plazas in Kwari market alone. Imagine you are able to manage to get contracts with 40 plazas.
You will be generating 120,000 x 40 = N4,800,000
Now, employ 10 supervisors, each one supervising 4 plazas and pay them 40,000 per month.
That leaves you with N4,400,000.
Cost of running the infrastructure may cost like 15% which is N660,000.
Leaving you with N3,740,000
Pay taxes and other costs, may be would cost like N500,000
Leaving you with N3,240,000
Now, remember you won’t get 100% payments from all the shops at the end of the month, so taking that into consideration may cost you a loss of N1,000,000 in paying salaries and other expenses.
Still leaving you with N2,240,000
Set N740,000 for any unforeseen issues that might arise.
That would leave you with a net income of 1,500,000 per month.
Impacts:
1. Employing 6 people per plaza in 40 different plazas 6x40 = 240 people as cleaners plus 10 supervisors, thats 250 active employees, plus office workers.
2. Keeping environment clean, tidy and healthy for business.
3. Wise among the cleaners would explore the market and grab opportunities in the market, subsequently leaving the cleaning job and become businessmen/women.
Note: This is just a hypothetical scenario, with little further research, it can be more interesting and more profitable if properly executed and managed.
Arbitrage opportunity for Marchant on Bybit and Bitget P2P platforms.
If you have like 500,000 or more, you can easily and quickly buy USDT directly on Bitget P2P at the average rate of N1389 and sell it on Bybit P2P at an average price of N1394, making a cool N5 profit.
Imagine you have ability to buy jusy $1,000 USDT you will make N5,000 as quickly and as many times as possible.
When you buy on Bitget, withdraw it using (Plasma Network) the withdrawal charges is $0.00099 kusan kyauta ne, sannan is fast.
You can do as many times you can har yayi balance.
Note: this will work best if you are merchant on Bybit, not direct seller.
On Bitget just buy directly not merchant
Disclaimer: The time you see this post may be by the the market might have balanced, so always DYOR before proceeding
003 PROJECT METRICS
4 .Social media Handles
5.Competitors
6. Competitive Advantage
7. Team
~Social media Handles:Ana duba account na project kamar X, Discord, Telegram da sauransu aga shin account din suna active,akwai engagement mai kyau kuma ba bot bane .
~Competitors:Wadanne projects ne suke aiki iri daya ? Ka kwatanta su.
~ Competitive Advantage:Me yasa wannan project din ya bambanta? Shin yana da wani abu na musamman (utility, technology, ko strategy) da zai sa ya fi sauran dashi.
~ Team: Ka duba shin team suna kwarewa da experience? Kuma sun bayyana kansu Ko sun boye kansu , sannan Ka tabbatar basu da wani cuta ko damfara da suka taba yi .
In sha Allah a content na gaba zamu yi bayani akan Financial metrics.
START SOMEWHERE, YOUR MINDSET IS YOUR BIGGEST CAPITAL.
Mutane da yawa zakaji sunace maka suna da business idea kaza suna da idea kaza amma ba zasu fara ba sai sun samu capital.
Ko idan ka tambaya mutum ya business? Sai yace ai bashi da capital.
A wannan zamanin indai kana da waya to zaka iya building brand that can transact millions without sisin kobo as capital.
Akwai abinda ake kira da affiliate marketing, wanda zaka samu mai sayar da irin kayan da kake sha’awar yin business nasu, sai kuyi yarjejeniya kana tallata masa kayansa. Duk abinda aka saya ta dalilinka, zai cire maka ladan tallar da kake yi masa.
Misali; kana sha’awar yin kasuwancin wayoyi, amma baka da kudin da zaka kama shago har ka zuba wayoyi ka fara sayarwa.
Idan kace sai ka jira ka samu Capital, then you might wait forever. Kai ko ka samu capital din ma it might crash.
So abinda ya dace kayi shine, sai ka samu masu sayar da waya, Misali @EngineerAdam123 sai ka ce ya tura maka hotunan dukkan wayoyin da za’a iya samu a wurinsa zaka masa talla, kuyi yarjejeniya ya baka price.
So duk abinda ka sayar zai cire maka rabonka as commission, ko ladan aiki.
Haka zaka iya yi a harkar Abaya, shadda, Atampa, mota, machine etc. everything marketable.
Amfanin wannan tsarin:
1. Zai taimaka maka wurin building brand, a sanka akan wannan harkar kafin ace ka samu jarinka na kanka.
2. Zai taimaka ka fahimci matsaloli da wasu hanyoyi na wayo da ake amfani dasu a wannan kasuwancin. Wanda idan da ace capital dinka ne to zai ma iya kaiwa da kayi asara. Amma yanzu ka samu wannan karatun kyauta.
3. Zai taimaka maka wurin samun maigida da zai dinga guiding naka da kuma sama maka connections idan lokacin da ka samu capital naka yazo.
4. Zai taimaka wurin tara jarin da zaka tashi naka shagon har ka zama independent.
Ku kula da wani abu, zai yi wuya kaga wanda ya taba zama yaron shago daga baya yazo ya bude shagon kansa kuma shagon ya lalace, zai yi wuya sosai. Amma duk wanda ya bude shago direct, to zaiyi wuya bai durkushe ba.
Don’t wait for capital, start as affiliate and grow.
✍️✍️✍️
SM Danpullo
CEO
Egypt Plugs Ltd.
Financial Literacy 101 — OPay & PalmPay Tips
❌ Kar ka biya transfer fee.
✅ OPay tana ba da FREE transfer guda 3 duk rana.
→ Saving: ₦150/day | ₦4,500/month
✅ Zaka tura ₦10,000 — tura ₦9,999.99.
→ Kayi saving ₦50 a kan kowane transfer.
✅ PalmPay & OPay airtime suna bada discount na airtime da data kullum.
Mafhoom? RT ka taimaki wani. 🔁
Assalamu alaikum wa rahmatullah
I am so happy and excited to announce the resumption of our prestigious program “Blockchain Beyond Crypto Trading”
Kamar yanda aka saba together with my team is back fully energized oga @fuchaweb3@UkashatBalaCCII and @Musty_mufc zamu cigaba da kawo well articulated and educational discussions.
A Episode na 74 in sha Allah zamu maida hankali kan amfani da fasahar Artificial Intelligence, fito da damarmakin da ta zo da su da kuma matsalolin da mutum ka iya fuskanta wurin amfani da ita.
Ku kasance tare da mu a gobe Talata 12th May, 2026 da Misalin 9pm na dare Agogon Nigeria, Niger, Cameroon da Chadi, domin dorawa inda muka tsaya.
Our Graphics designers can get us a flyer.
Thank you guys
https://t.co/X506JAqKrS
Is like people doesn't take the business ideas I shares serious.
Some people have chronic poverty syndrome coupled with arrogance.
You wouldn't do fruit juice business because you are "Gaye" 🤣 don't worry poverty would humble you.
I am saying you should start hawking juice oh, just be creative for second please, collaborate with someone with provision store or cool drinks shop and start supplying for them with may be #20 or #30 Naira discount. They will take it and sell it for you.
I am not if @saleemGoje01 took this cleaning services from my previous post about starting a public cleaning services business.
Whether he took it from me or not, I am happy that I am able to identify the opportunity for some people, they just need to refine and explore it.
I remember when I share the idea about the cleaning services, some people insulted the hell out of me, some even goes to the extent of calling the cause of Nigeria problem, exploiting people etc different names.
You see the different between poor and the rich is ability to grab and explore opportunity. The poor always finds way of criticizing everything, while the rich look for solution.
We will keep posting more business ideas for you guys.
This is the first crypto community I opened around 2020 on WhatsApp. I named it CRYPTO WORLD.
It still has 83 members after 6 years. Time really flies.
That where I meet with an OG @Abtee9ja
I am continuing experiments to connect the human brain with a machine using neurons
However I have realized that this work is not easy Nevertheless I have used an EEG sensor that captures brain signals, which will enable a person to turn on a light or a fan through thought
At the moment, this is an experiment I am conducting with a small microcontroller But I have the ambition to acquire bigger equipment so I can continue the experiments until I achieve success
What do you think about this project? Do you think it is possible, or can it reach the level like that of Elon Musk?
#international
#pushtotheworld
Strategy mai sauki...na trading. 🤑
Around 5-6am na safiya, ka ɗauki kowane exchange da kake trading.
Ka ciro top 5 ko 10 coins da suke top gainers na SPOT da FUTURES.
Ka samu paper da biro, sai ka rubuta su.
Zaka sami coins 10 ko 20.
Idan kana da ilimin analysis, wasu charts ɗin tun daga exchange zaka tankaɗe su.
Abinda ya saura sai ka tafi Tradingview ka zana.
Daga cikin Exchange da ake samun runners sosai akwai MEXC, BINANCE sai BITGET.
Idan ka dace zaka sami masu tafiya 30-50% guda biyu ko uku, in sha Allah.
Wata rana kuma kana iya tashi babu signal ko ɗaya daga coins da ka ciro.
Wata rana kuma ka sami tsoffin coins ɗinka sune a kan top gainers, kaga babu wani sabon analysis.
-----------------------
Zan so kayi testing ɗinsa ko sati haka, kafin ka fara saka kuɗi. Ba'a bawa mutum shawarar zuba kudi akan strategy da bai yi backtesting ko demo testing ɗinsa ba.
Idan kana da strategy da yake baka kuɗi, kada ka sake shi, babu strategy da babu asara cikinsa, ko CZ ko Satoshi Ko Saylor ne ya baka.
Kana iya rasa kuɗinka gaba ɗaya a trading, wannan kawai educational content ne.
🚨 $7,500 Worth of $ATEG Is Up for Grabs!
The @kommunitasnet Yappers Campaign is now live, giving community members an opportunity to earn rewards simply by creating valuable content about @Ateg_Capital.
↳ Three campaign events are available
↳ Up to 50 winners will be selected per event
↳ Winners will be chosen based on originality, creativity, relevance, and engagement
↳ Total rewards amount to $7,500 worth of $ATEG
If you've been looking for a way to get involved with the ATEG ecosystem, this is your chance to make your voice count while competing for rewards.
Create compelling posts on X, share your perspective on ATEG, contribute to community awareness, and stand out from the crowd.
Register and start participating 👇
https://t.co/jZVShhhcIF
The earlier you start, the more time you have to create content that gets noticed.
Will you be among the 150 rewarded participants, or will you hear about the winners after it's over?
Register now 👇
https://t.co/jZVShhhcIF
$ATEG is approaching a major phase with its upcoming market debut. Those earning tokens today could look back at this campaign very differently tomorrow.
A Token Empowering Generations.
Complete Course na Hausa akan Yadda ake amfani da X don BEGINNERS
1. Yadda ake saita Profile/Bio
2. Yadda ake Amfani da For you da Following
3. Yadda ake amfani da sashin Premium
4. Yadda ake amfani da Analytics don sanin lokacin posting
Ayi retweeting Pls.
@Arewa_Source Wannan shegen in kunga ya damu toh batun kuɗi ne.
Muna arewa da namu bamu damu da kanmu ba balle wani bare ya damu da damuwar mu.
Jiya Kashim Anambra yaje batun siyasa, yabar yan uwansa.