TUNATTARWA NA NEMAN WATAN SHAWWAL 1447!
Za'a samu samuwan jinjirin watan Shawwal 1447 ne a ranar Alhamis 19 ga watan Maris 2026, da karfe 2:23 na asuba insha Allah.
Ga bayanin bayyanan jinjirin watan (Alhamis 19 ga watan Maris da Juma’a 20 ga watan Fabrairu. A lura cewa haihuwan jinjirin wata zai faru ne bayan faɗuwar rana a ranar 18 ga Maris/ 29 ga watan Ramadan, shi ya sa babu jadawalin da za a iya samu a wannan maraicen.) a cikin jadawali ke ƙasa da aka fitar da shi ta hanyan Mohammad Odeh bisa ga ma'aunin Odeh.
:-
Bi’iznillah ba zai yiwu a ga jinjirin watan daga wuraren da ke ƙarƙashin launin ja ba saboda ko dai wata a wannan rana yana faɗuwa kafin faɗuwar rana ko kuma an samu samuwan sabon wata bayan faɗuwar rana.
Ana sa ran ganin jinjirin watan ta hanyar amfani da na’uran hangen nesa kawai daga wuraren da ke ƙarƙashin launin shuɗi.
Ana sa ran ganin jinjirin watan ta hanyar amfani da na’uran hangen nesa daga wuraren da ke ƙarƙashin launin magenta. A cikin wadannan wurare ana iya ganin jinjirin watan da ido idan yanayin yanayi ya yi kyau kuma mai neman watan ya kware.
Ana sa ran ganin jinjirin watan ta ido a wuraren da ke karkashin koren launi.
Ba za a iya ganin jinjirin watan daga wuraren da ba su da launi ba, duk da cewa an watan ta fadi a waɗannan wuraren bayan faɗuwar rana kuma an samu samuwan sabon watan kafin faɗuwar rana, saboda bai da ishashen haske sosai .
Neman sabon wata AIKIN IBADA ne kuma hanya ce ta SAMUN LADA awajen Allah insha Allahu .
Ita ce SUNNAR Annabinmu (SAW). Sunna ita ce ‘gani da ido’ ba wai kawai haihuwan wata ba ko hisabi.
Allahu a’alaam !!!
PRAYER TIMES NIGERIA – OFFICIAL LAUNCH
In addition to the mobile app, we have also launched the official website where users can easily access prayer times online:
🌐 https://t.co/koBT1FSJFk
We are proud to introduce Nigeria’s first indigenous prayer times platform based on the Maliki school of thought, built specifically for Muslims across the country.
The app provides accurate prayer times for all 774 Local Government Areas in Nigeria, with smart location detection and offline functionality, so you can access prayer times even without internet.
The Hijri date is adjustable to align with the officially declared moon sighting and the announcement of the Sultan of Nigeria.
Developed in partnership with Orygin Solutions , this platform is a locally built solution rooted in our jurisprudential tradition and powered by reliable technology.
BREAKING: HRH Alhaji (Dr.) Abubakar Ibn Umar Garbai Al-Amin El-Kanemi, the 20th Shehu of Borno, has officially announced that Ramadan will begin tomorrow.
I beg you, in the name of Allah, to repost this tirelessly, let this be in history.
This is Governor Soludo saying 99.9% of terrorists arrested in his state are Igbo and Christians. These people are behind all this, trying to destroy Nigeria. @SKefason@ZariyiYusufu@bellosaleh @ray_noOnes
An exclusive interview with the girl from Yobe state who won the English debate representing Nigeria with 69 other countries and 20,000 participants vying for the gold medal. The milestones these girls achieved are a testament to what Nigerians can achieve with the right support and encouragement.
She applauded Governor Mai Mala Buni and credited him as her lifelong mentor for his constant support and the financial backup he offered throughout their journey to England. They are a chilling beneficiaries of his scholarship program in Yobe state.
I want every Northerner to repost this video, download it and share it on Facebook, WhatsApp, and every social media platform you know.
This is the truth about who is doing the kidnappings in the South, he's talking about Uromi, the same place where some barbarians falsely accused our brothers of kidnapping and burned them alive. This is a testimony from one of their own.