"Ina Masu Neman Admission, da Masu Neman Aure, da Masu Neman Sana'a , da Masu Neman Jari, to Ku dinga karanta wannan Ayar a duk Lokacin da kuke Fafutukar nema".
Dakta Mansur Isah Yelwa wanda shine babban limamin masallacin juma'a na Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa dake Bauchi, ya ce indai yana ganin ya gagari talakawa ne ko kuma ya fi karfinsu, toh wallahi ya jira ikon Allah kawai
Cikin bidiyon da aka sake a kafafen sada zumuntar zamani, an ga yadda Shehun Mallamin cikin hawaye yake bada shawara wa talakawa kan cewa su duƙufa da addu'a kawai za su ga ikon Allah a ƙasarnan.
I don’t know this lovely mother and what she’s telling Allahu, but i have the feeling it's about her children 😭😭may Allah continue to bless every mother out there ❤️🥺🤲