@BakrWaziri@Yunusmag Wae wannan Jahilin wa ye ya koya masa yadda ake amfani da twitter ne?
Ai duk mai ilimi yasan shirme take fada, sufah jahilan indae za'a karyata Ahlis- sunnah toh abin ko kafirci ne daidai ne a wurin su.
Shawar gareku yan iska masu tasowa shawara kyauta, kunga de yanda wannan arnen yayi ko, to kudau shawara karka kuskura kace zaka yaqi Addinin musulunci.
A hankali gaskiya zata cigaba fitowa inshaallah
Kuma wallahi Wanan ke kara nunawa gwamnati Nigeria bada gaske take wajan magance matsala tsaro ba
Fatan mu shine duk Wanda yake da hannu wajan, rashin zaman lafiya a Arewacin Nigeria
Allah ya debe Masu Albarka baki daya
Ko waye