@Bellomatawalle1@ubasanius Ya Allah in bello ya bar P.D.P ya Allah Ka hanashi abunda yakeso a rayuwarshi😂😂😂😂
Bisa dukkan Alamu kam Allah ya karbo duain bello, Ga Bello nan har yanxu bae kae inda yakeso bah
mu aikin banza ne ba abinda zamu iya saboda a tarihi bamu taba zanga -zangar kwana biyu ba a jere don haka bamu San abinda muke ba bata mu ake ba yanzu.
A tunani na abinda yasa Olule ya fara bama kudancin k’asar nan tallafin abinci shine yasan su sun san yancin kansu yasan cewa da matsin rayuwa yayi masu yawa zasu fara Zanga-zanga kuma idan suka fara ba tsayawa har sai bukatar su ta biya,Mu kuma abinda yasa bai bamu ba shine
5 months in a boarding school can transform our appearance and mental well being 💔
But what about spending 5 months in the middle of a Savannah forest, at the mercy of kidnappers? 🥺💔💔
Enduring extreme heat, bone-chilling cold, constant fear, and poor treatments 💔💔💔💔
Welcome to Nigeria 🙌🙌🙌
Why everything will be politicizing, even to protect the life of the citizens, so that u can take that advantages against your rival.
Ya Allah ka amintar damu don Alparmar manzon Allah 🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼
@FirstBankngr@iam_jeffactual Even me here I encounter the same problem, and I provided all necessary information needed to them, but still the money didn't refund back to me.
It is more than 2 months now