🔥LISTEN CAREFULLY…
🇺🇸 President Trump says that STABLECOINS will be used ALL OVER THE WORLD to settle money in SECONDS instead of WEEKS/MONTHS.
THE ENTIRE FINANCIAL SYSTEM WILL BE ON-CHAIN!
💥DECENTRALIZATION OF CASH💥
Innalillahi wa’ina ilaihirrajiun 🥺💔
Share her beautiful Qur’an recitation, so the reward may reach her grave.
She died trying to save her younger sibling who had fallen into the water.
May Allah make the Qur’an intercede for her. Ameen.
@CurrentMuslim@Abu_saahal Duk Wanda ke bautar Allah, tabas yana rayye, ku fahinci karatun sosai, mudun zaka bautawa Allah dole ne sai kabi koyarwa manzon Allah S A W, so kaga annabi yana daga cikin bangaren da dole sai ka San shi zakasan ainihin waye Allah, abinda na Fadi kuskure Allah yakemin ngd
@CurrentMuslim@Abu_saahal Ama Kuma kasan har abada bazakayi addini musulunci ba Saida koyarwa manzon Allah S A W, lokacin da manzon Allah S A W yai wafati, sayyidina abubakakar yayi yaje zuwa ga al'umar manzon Allah yace yaku mutane duk Wanda ya kasance yana bautar muhd tau ya rassu, ama duk Wanda ke
@Abu_saahal Sanan ya koyar da Dunia yace zasuyi bautar Allah, ko sallah zakayi fa dole sai ka hada sunan Allah da manzon Allah indai Kai cikaken musulmi ne, wanan maganar tasa Wani illimi ne Mai zurfi sosai, ku fahinci karatun kafin kuyi zaggi please,ANNABI MUHAMMAD (S A W) SHINE GINSHIQI
@Abu_saahal Kwata kwata fa ki bama ku fahinci guy din Nan ba ni yar izzala ce Gaba da baya ama maganar shi gaskia ce, annabi abin hadin bautar Allah ne 💯, Taya musulmi zaiyi bautar Allah ba tare da koyarwa manzon Allah S A W, Muna koyo ne daga gareshi shine ya sanar Da Dunia waye Allah