Magana ta gaskiya kafin na saurari wannan bayani na Prof. Har a raina ina ganin laifin Prof. Amma wannan Bayanin nashi ya canza min tunani kuma na gamsu 100% ba son zuciya ne yasa Prof. ya ajiye shugabancin masallacin ATBU ba.
Kuma ina da yaƙinin duk wanda yake son gaskiya idan ya saurari wannan bayani shima zai gamsu.✍️
In the wake of the recent Federal High Court ruling on the NDC, I urge all our supporters to remain calm, patient, and resolute.
This is not the time to falter. Let us stay united and focused on our noble mission of rescuing our beloved nation.
My full remarks on this matter are contained in the video below. - RMK
Manzon Allah (ﷺ) yace duk Wanda ya karanta wannan addu'an kafin ya kwanta bacci Allah ze kankaremai zunuban da ya aikata a ranar indai ba shirka bane zunubin koda yakai yawan ruwan teku 📌