- What are the Objectives of the 2015 Cybersecurity Act
- What is the penalty for unauthorised access to a computer system for fraudulent purposes?
- What Constitutes a cybercrime under the act?
⬇️ ⬇️ ⬇️
#CyberCrimeAct#Cybercrime#Dataprotection
Innalillahi wa'innalaihi raji'un: Lafiya-lafiya an dauki azumi da ita ashe ba za ayi buɗe baki da ita ba, ta rasu yanzu...
Wannan budurwa sunan ta Fadimatu Lawal da ita aka dauki azumi yau bayan an gama murnar ganin watan Ramadan, ta tashi da azumi a bakinta kuma tana cikin ƙoshin lafiya har ma ta sanya "Status" na "Barka da azumin ranar farko wato Ramadan Day 1" amma Allah bai nufa za ayi buɗe baki da ita ba, ta rasu yanzu.
Wani dan'uwan ta ya shaida cewa rashin lafiyar lokaci daya ya same ta, jikinta ya rikice dazu aka kaita asibiti a Unguwar Rimi Kaduna amma kan kace kwabo rai yayi halinsa ta rasu...
Ya ke mai son abokin mu,
Mun riga mun tattauna da sauran committee members din aka batun ki, mun gode da soyyayar da ki ka nuna wa abokin mu, nan bada jimawa ba zamu buqaci ki bayyan kan ki saboda dukkan committee members na tare dake.
Cc:@abu_aseeem
Cc:@sir_uau_