This guy will never do his PR without mentioning el rufai's name, but you forgot to mention @elrufai gives @ubasanius his governor seat...bcos every one knows without his helps and dedication uba sani cannot won that election.
Prove me wrong @Al_ameeen_yabo
Ko kiso Malam
Ko Baki son sa
Yadai koma ga mahaliccin sa
Lokacin Shi yayi
Kiyi masa fatan Alheri Ko kiyi masa na sharri
Bazai canza komi daga hukuncin ubangiji ba
Shi tasa ta tsaya wata qila yafiki samin tabbas
Ke ce babban tashin hankali ke gaban Ki
Yaushe zaki mutu
Innalillahi wa'inna ilayhi raji'un Dr idris is no more, Ya Allah forgive his shortcomings, grant him eternal rest/peace and may jannatul firdaus be his final home💔🙏
Indeed a great loss😢