My take:
👉 Go for Samsung if you want something that lasts, with better protection and long-term support.
👉 Choose Infinix if you care more about fast charging, gaming, and flashy features.
Which one would you pick? 👇
Thinking of getting a new phone? 🤔
Here’s a quick comparison between the Samsung A56 5G and the Infinix Note 50 Pro — both are solid mid-range options 👇
#SamsungA56#InfinixNote50Pro#MidrangeBattle
Infinix Note 50 Pro
✅ Big, fast screen (144Hz!)
✅ Super fast charging + wireless charge
✅ Great for gaming and selfies
❌ Only splash resistant (not fully waterproof)
❌ Fewer updates (about 2 years)
👉 Sun shekaru 6 suna fuskantar asarar
👉 Gasa mai ƙarfi daga Apple, Samsung, da kamfanonin ƙasar China
👉 Sabunta software a hankali da raunin talla
👉 Mayar da hankali kan motoci na lantarki & fasahar zamani
Abin takaici amma dai mun yaba da irin ƙirƙira da ƙwazo da suka nuna
📱 RIP LG Phones 💔
Kun tuna lokacin da LG ke ƙirƙira wayoyi masu ban mamaki? Skirin biyu, kyamara mai faɗi kafin kowa, har ma da wayar nan mai juyawa — LG Wing 😮
To me ya sa LG ta daina kera wayoyi a 2021?
👇👇👇👇👇
15 years ago today, 10,000 BTC bought 2 pizzas.
Today, that’s over $1.1 billion worth of toppings.
Happy #BitcoinPizzaDay to the crypto OGs who saw the vision and to Laszlo for making history one slice at a time.
Huawei ta fitar da sabon kwamfutar tafi-da-gidanka mai naɗewa. MateBook Fold! Tana buɗewa ta zama babban allo, tana rufewa kuma tana da keyboard ɗin dijital dana zahiri. Tsarin yana da ƙyau sosai kuma ba ta amfani da Windows, sai HarmonyOS A halin yanzu a china kadai take kasuwa