Daga Abu-Sa'id Alkudriy (R) Manzon Allah (S) ya ce ((Duk wanda ya yi ƙoƙarin yin haƙuri; Allah zai haƙurƙurtar da shi.Kuma ba a taɓa ba wa wani kyauta,da ta fi alkairi da yalwa ba fiye da haƙuri))
📚 Bukhári da Muslim
One day, your story in this dunya will end. The question is not how long you lived, but how well you prepared for what comes after. Invest in your Akhirah; it is the only investment that never loses value.