KAN KA CE KWABO ๐ฎ
IGP Adamu Muhammad Abubakar NPM, mni ya sake kaddamar da shirin tabbatar da tsaro mai taken 'Kan Ka Ce Kwabo ll' don tunkarar kalubalen garkuwa da mutane, fashi da makami da sauran manyan muggan laifuka.
#IGPMAADAMU#NPF#PUFFADRER#security
A Ranar Litinin da ta gabata 18 ga watan Junairu, shekara ta 2021 IG Muhd A. Adamu yake cika shekara 2 a matsayin shugaban #Yansandar#Nigeria#Congratulations